Latest
Makonni uku da yan kwanaki kafin babban zaben shugaban ƙasa, mambobin majalisar wakilan tarayya guda uku daga Katsinan dikko sun tattara sun bar APC zuwa PDP.
Bayan kama ta, jarumar TikTok, kuma ’yar asalin Jihar Kano, Murja Ibrahim Kunya, ta yi alkawarin cewa daga yanzu ta daina zage-zage a shafukan soshiyal midiya.
Tsohon gwamnan jihar Enugu kuma sanata mai ci, Chimaroke Nnamani, ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ta nuna rashin adalci a fili kuma ta saba kundin dokokinta.
‘Dan takaran Hope Democratic Party a zaben 2019 yana kalubalantar kujerar Muhammadu Buhari. Alkali ya yi watsi da karar, ya ki yarda ya tunbuke Shugaban Kasa
Muhammadu Buhari ya ziyarci Kano, domin bude wasu daga cikin ayyukan da gwamnatin tarayya da ta jiha suka yi. Buhari ya ziyarci Kano bayan ya kammala da Katsina
Yanzun nan jami'an tsaro suka mamaye birnin Kano domin tarbar shugaban kasa Muhammadu Buhari a wata ziyara da zai kai birnin a yau Litinin 30 ga watan Janairu.
Abubuwa sun ƙara rikicewa a babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa yayin da manyan kusoshin PDP a jihar Kwara suka tattara kayansu suka koma APC, sun ce sai Tinubu.
Takarar shugabancin Bola Ahmed Tinubu na APC na iya haduwa da gagarumin cikas yayin da kungiyar dattawan arewa ta tabbatar da cewar Kwankwaso zai janyewa Atiku.
Jami'an hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya, DSS, ta yi ram da wasu jama'a da suke bajekolinsa tare da siyar da sabbin takardun naira duk da dokokin CBN.
Masu zafi
Samu kari