Latest
Shugaban masu rinjaye a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ibrahim Gobir, ya karyata jita-jitar da ke yawo cewa yana shirin sauya shdka daga APV zuwa PDP.
Majalisar wakilai a Najeriya ta ce bata amince da batun kara wa'adin daina amfani da tsoffin Naira ba da CBN ya sanar a yau dinnan. Ta fadi gaskiyar abin da.
Wani lamari mai ban mamaki ya faru, inda aka samu wata wayar hannu Nokia 3310, an ganta da caji kaso 70 bayan shafe shekaru 20 tana ajiye a cikin dakin ajiya.
Wani mutumi ya yi barazanar tarwatsa wani banki bayan ya mayar da tsoffin kudadensa banki amma aka hana shi shiga ya yi hada-hadar kudi kafin su tashi aiki.
Babban bankin Najeriya ya ce ba zai tsaya yana kallo bankuna sjna wahal da yan Najeriya wajen ba su sabbin takardun kuɗi, don haka zata sa kan muhimman dakuna.
Kungiyar Miyetti Allah Cattle Breeders Association MACBAN ta yi Alla-wadai da rashin maganar shugaba Muhammadu buhari kan kisan Fulani Makiyaya arba'in da Bam.
Kasa da wata daya gabanin babban zaben shugaban ƙasa, tsohon Sakataren NNPP a shiyyar kudu maso gabas wanda ya koma PDP ya ce mulki ya fi karfin Kwankwaso.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, Yace Kanawa sun Matukar shirya karbar bakuncin Shugaba Muhammadu Buhari jihar don kaddamar da ayyuka a fadin jihar.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Ayodele, ya yi hasashe kan sabbin kalubale dake gaban Peter Obi, Atiku Abubakar da Bola Tinubu gabannin zabe.
Masu zafi
Samu kari