Latest
Biyo bayan zanga-zangar da matasa suka fara wanda ya si ya rikide zuwa rigima a garin Ibadan ranar Juma;a, gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya dakatad da kamfe.
Ajuri Ngelale, Babban mataimakin shugaban kasa na musamman kan harkokin al'umma, ya ce gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, ba ya fada wa Shugaba Buhari gaskiya
Kwamitin kamfen takarar kujerar shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 na jam'iyyar All Progressives Congree APC ta shiga jihar Nasarawa, a yau Asabar, 4 ga wata.
Babban bankin Najeriya CBN ya bayyana cewa ko da tsohon kuɗi ya rasa halascin doka, akwai yadda za'a yi yan Najeriya ba za su rasa kudaden su ba, zasu musanya.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, malam Mohammed Bello ya bada umurnin a kama jami'an hukumar kula da gine-gine a Abuja bayan ruftawar wani gini mai bene 2.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya zagaya bankuna-bankuna a cikin Maiduguri inda ya musu gargadin su fito da kudade ko a rufe bankunansu ta hanyar kwace.
Hukumar ICPC ta kame wani manajan banki d ake boye sabbin Naira a cikin na'urar ATM don kawai mutane kada su samu sabbin Nairan da ake faman layi a kansu yanzu.
Babban bankin Najeriya CBN mai alhakin kudin Najeriya ya bayyana cewa ba zai sake kara wa'adin daina amfani da tsaffin tsabar kudin Naira ba daga ranar 10 gaFb
Wani dan Najeriya a jihar Delta ya yanke jiki ya fadi matacce a layin banki bayan kwashe awanni yana kokarin karban katin ATM don cire kudadensa dake banki ta.
Masu zafi
Samu kari