Latest
Wani bidiyo ya yadu a kafar sada zumunta inda aka ga wani mutum yana dauke da POS yana yawo dashi lokacin da yake tallan rake. Mutane sun siya sun biya shi.
Hukumar RMAFC mai alhakin yanka albashin ma’aikata da jami’an gwamnati na kokarin kara albashin da ake biyan shugaban kasa, mataimakinsa, Ministoci da Gwamnoni
Wasu masu sana'ar POS a garin Abuja sun fallasa yadda suke siyan tsofaffin kudi da sababbi daga ma'aikatan banki da tsada. Shiyasa suke zuga ribarsu a kai.
A yayin da ake tunkarar babban zaben shekarar 2023, wasu jam'iyyun siyasa kimanin 10 sun mara wa Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP baya a Anambra
Rundunar 'yan sandan jihar Ogun sun tabbatar da damke wani magidanci mai suna Hassan Azeez kan zargin kona matarsa da fetur kan ta ki masa girki, ta masa wanki.
Wani attajirin mai arziki a baya wanda ya kasance mai taimakon jama'a ya bayyana a bidiyo ya haukace. Ya zage a cikin kasuwa yana tikar rawa gwanin tausayi.
Wani gwamna a Najeriya ya samo adadi mai yawa na sabbin Naira, gwamna El-Rufai ne ya bayyana hakan a wata tattaunawa da aka hyi dashi game da sabbin Naira.
Dozy Mmobuosi,attajirin dan kasuwan Najeriya yana shirin siyar kungiyar kwallon kafa ta Sheffield dake Birtaniya. Dan kasuwan yana da kamfanin kera wayan salula
Khalifa Sanusi II ya tabbatar da cewa daga Makurdi aka shirya luguden wuta da ya halaka makiyaya masu yawa a Nasarawa. Yace tuni Ortom yana da kiyayyar Fulani.
Masu zafi
Samu kari