Latest
A labarin da muke samu, kamfanin man fetur na NNPC ya bayyana lokacin da za a daina ganin karancin man fetur a Najeriya. Ya ce nan d amako guda komai zai kau.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu da jam'iyyar All Progressives Congress, APC, jihar Legas sun dakatar da harkokin kamfen saboda karancin fetur da naira
Kungiyar yan kasuwan mai na Najeriya masu zaman kansu ta bayyana cewa ta hakura, ta fasa shiga yajin aikin da tayi niyyar yi a jihar Borno da kewaye a sanarwar.
Tsohon sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya karbi rikon wani jinjiri da aka yasar a titi kuma ya sanya masa suna Jordan. Jama'a sun yaba.
Rahotanni daga jihar Bayelsa sun tabbatar da cewa tsohon shugaban ƙasa, Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya rasa ɗan uwan mahaifiyarsa bayan gajeren rashin lafiya
Gwamnan babban bankin Najeriya ya bayyana gaskiya halin da ake ciki game da sabbin kudi, ya ce ba zai bari a yi amfani dashi wajen lalata zaben 2023 ba a yanzu.
Kwastomomin wasu bankuna a jihar Legas sun shiga tashin hankali yayin da aka hana su shiga banki don samun sabbin Naira da aka buga, a ranar Talatar a yau.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya sake sahale wa kwamitim kamfen shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP su yi amfani da babban filin kwallon Adokiye Amiesimaka.
Gabannin babban zaben Najeriya da za a yi a ranar 25 ga watan Fabrairu, gwamnan babban bankin Najeriya ya saka labule da shugaban hukumar zabe ta kasa (INEC).
Masu zafi
Samu kari