Latest
Wani zanga-zanga ya barke a birnin garin Abeokuta, babban birnin jihar Ogun yai Talata inda matasa suka bazama cikin gari bisa karancin Naira da halin kunci.
Ana sauraron zuwan tsohon Gwamnan jihar Gombe wajen taron PDP sai ‘Yan Kalare su ka shiga gidan wani 'dan siyasa Salisu Abdulaziz, sun aukawa mata da matasa.
Ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Fashola ya ce yan Najeriya na cikin kunci saboda karancin sabbin takardun naira. Ya ce shi kansa ba shi da sabbin naira.
Shugaban PDP na ƙasa, Dakta Iyorchia Ayu, ya bayyana cewa gwamnan jihar Abiya, Okezie Ikpeazu, ya kai masa ziyara kuma sun zauna sun warware matsalar tsakani.
Wani dan takarar shugaban kasa a ADP, Sani Yabagi ya ce babu batun alheri game da sauyin kudi, kawai ana son hana yin zabe sahihi ne a Najeriya a 2023 da ake.
Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben 2023, ya ce ya dogara ga Allah ne don samun nasara a zaben. Ya bayyana hakan ne a Abuja
Abubuwa na kara tabarbarewa game da tsarin sauya takardun naira guda uku a Najeriya, a jihar Ogun wani basarake ya bar harabar Bankin GT bayan kin kula shi.
Bola Tinubu ya kwashi makudan kudade ya ba da ga ahalin mutanen da aka kashe a jihar Katsina yayin wani mummunan harin 'yan bindiga da ya auku a kwanakin baya.
Bidiyon ango da ya mayar da hankalinsa kacokan kan wayarsa a wajen shagalin bikinsu da amaryarsa ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Jama'a basu ji dadi ba.
Masu zafi
Samu kari