Latest
Wani soja ya halaka wani dan kasuwa a Legas a yayin da ya ke kokarin karbar kudin harajin tikiti daga hannun wata yar kasuwa a yankin Oshodi a jihar Legas.
Majalisar magabata da masu ruwa da tsaki na tarayya ta ce tana goyon bayan gwamnatin tarayya da babban bakin Najeriya CBN kan kudirin sauya fasalin Naira..
Tsohon gwamnan jihar Borno kuma dan takarar kujerar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress APC ya kalubalanci Alhaji Atiku Abubakar.
Gwamnatin Jihar Kano ta maka Gwamnatin Tarayyar Najeriya a kotu kan batun sauya fasalin takardun naira. Gwamnatin na Kano ta ce ya saba kundin tsarin mulki
Kwanaki 15 kacal kafin zaben shugaban kasa, jam'iyyar APC ta rasa ɗaya daga cikin hadiman gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe, ya tattara ya koma jam'iyar NNPP.
Gwamna Ikpeazu na jihar Abia ya saka dokar hana gasa kifi, nama da sauran girke-girke a manyan kasuwannin jiharsa. Gwamnan ya saka dokar ne biyo bayan gobara.
Hadimin shugaban kasa, Femi Adesina, ya bayyana cewa ya kwashe kwanaki bakwai yana kashe N20,000 da ya samu da kyar daga banki. Yace duk ana iya yin maneji.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bayyana cewa, dole ne malaman jami'a su dauki rantsuwar za su yi gaskiya kafin su shiga aikin zaben bana da za yi bana.
Jarman Sokoto, Alhaji Umarun Kwabo tare da tsaffin kwamishanonin jam'iyyar PDP biyu da kuma hadiman gwamna Aminu Waziri Tambuwal 127 sun koma jam'iyyar APC.
Masu zafi
Samu kari