Latest
Shahrarren dan kasuwa, bakin fatan da yafi kudi a duniya, Alhaji Aliko Dangote, ya yi kira ga gwamnatin tarayya ta fara hukunta masu shigo da tufafi daga waje.
'Yan sanda a jihar Oyo sun gurfanar da wasu mutum 2 kan zarginsu da kama basaraken kauyensu tare da lallasa masa bakin duka. Sun yi yunkurin tayar da tarzoma.
Atiku Abubakar ya bayyana abin da Jama'a ba su sani ba game da takarar Peter Obi. Daniel Bwala ya ce Obi ya sauya-sheka ne saboda ba zai samu tikitin 2023 ba.
Wata matar aure 'yar kasuwa a Abuja mai suna Ijoma ta maka mijinta a gaban kotu kan zarginsa da hana ta hakkin aure, duka, naushi da duk wani nau'in cin zarafi.
Amurka Tayi Magana Kan Goyon Baya Wani ‘Dan Takara Ya Zama Shugaban Najeriya. Mataimakiyar Ministar harkokin Afrika ta Amurka ta fadawa matasa abin da za su yi.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar NNPP mai kayan marmari. Alhaji Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ya ziyarci ƙananan garuruwa fiye da sauran yan takara
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya bayyana abin da yake so daga sarkin Musulmi na goyon baya, sarkin ya bayyanar masa komai.
Mai girma shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa ya shiga jirgin tallata Bola Ahmed Tinubu ne saboda abokantaka da wasu abubuwa guda biyu.
Atiku Abubakar ya shiga rudani yayin da ya gaza fadin wanda yake so ya gaji Ganduje a zaben 2023 da ke tafe nan ba da jimawa ba a shekarar da muke ciki yanzu.
Masu zafi
Samu kari