Latest
Yan kwanaki kafin babban zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu, Tanko Yakassai, ya yi hasashen cewa Asiwaju Bola Tinubu na APC ne zai lashe zaben.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar NNPP mai kayan dadi, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce har yanzu Peter Obi na da dama guda ɗaya tal idan ya haɗa kai da shi.
Hedkwatar tsaro ta karyata wani ikirari da ke cewa Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa na PDP na aiki da sojoji domin yin juyin mulki a babban zaben 2023.
Rahotannin da muke samu da safiyar nan daga jihar Bauchi, sun nuna cewa karamin mataimakin shugaban hukumar yan sanda ta kasa, Lawan Tanko Jimeta, ya rasu.
Wani bawan Allah dan shekara 27 a jihar Kano ya hau kololuwar karfen sabis ya ki sakkowa sakamakon bacewar zunzurutun kudi har N500,000 daga asusun bankinsa.
Wasu matasa da ake zargin mabiya Shugaba majalisar dattawa, Ahmed IbrahimLawan, ne sun tada tarzoma a wani taro da aka shirya don murnar nasararsa a kotun koli.
Gwamnatin jihar Neja ta shiga sahun wasu jihohin arewa da suka maka gwamnatin tarayya a gaban kotun koli a kan manufar babban bankin Najeriya na sauya Naira.
Kamfanin da ke da alhakin buga isassun kudin Najeriya, NSPM, ya karyata labarin cew aba tada isassun kayan aiki da kuma cewa wani kamfanin birtaniya ke bugawa.
Wasu yan bindiga dadi sun kai mumunan hari kan tawagar motocin gwamnan jihar Delta a jihar Anambra inda suka hallaka jami'an yan sanda uku wuta, gwamnan bai cik
Masu zafi
Samu kari