Latest
Wani dan Najeriya mai karamin jiki ya yi fice a soshiyal midiya bayan bayyanar bidiyonsa a wajen gangamin kamfen din dan takarar APC, Bola Tinubu a jihar Lagas.
Yayin da ake ci gaba da fuskantar karancin sabbin kudi, an ga 'yan kasuwa na ci gaba da karbar tsoffin kudade a wurin taron gangamin kamfen dan takar Tinubu.
Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya cigaba da nuna rashin amincewarsa da tsarin sauya fasalin naira da babban bankin kasa, CBN, ta yi da izinin Shugaba Buhari.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Action Alliance (AA), Hamza Al-Mustapha ya musanta raɗe-raɗin da ake yaɗawa cewa ai ya janyewa Atiku Abubakar takara.
Wani kamfani a kasar Sin ya zo da sabon salon da ba a saba gani a kasashen turai ba, an ba jama'ar kamfani kyautar kudi 'cash' ba tare da an je banki a kasar.
Wata budurwa ta ga ranar yin alheri ga mutane, bayan da aka gwangwajeta da kyautar makuɗan kuɗaɗe. Wasu ne dai suka haɗu suka tarawa buɗurwar wannan kuɗin.
Fasto Feyi Daniels na cocin the IReight Christian Family ya ce Allah ya nuna masa Obi zai yi kuka bayan zabe yayin da yake magana kan wanda zai lashe zaben.
Babatunde Ajayi, Akarigbo na kasar Remo a jihar Ogun ya umurci al'ummar jihar su cigaba da kashe tsaffin takardun naira da Shugaba Buhari da CBN suka haramta.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa babban bankin Najeriya CBN ya jefa al'ummar jiharsa ciin mawuyacin halin yunwa da kunci sosai.
Masu zafi
Samu kari