Latest
Wani babban Malamin Kirista kuma tsohon SSA ga tsohon gwamnan jihar Legas, Dr. Sam Ogedengbe, yace duk rintsi shi da mabiya ɗarikarsa zasu zabi Bola Tinubu.
Seoul - Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyara ta musamman fadar shugaban kasar Koriya ta kudu dake birnin Seoul a ranar Laraba, 26 ga watan Oktoba, 2022..
Za a ji cewa rigimar cikin gidan da ake fama da ita tsakanin Darektocin jam'iyya da shugaban APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu ya gagara zuwa karshe har yau.
Direbobi da masu hawa motocin haya sun koka game da tsada da wahalar mai da ake fama da shi a birnin tarayya Abuja, jihar Legas da wasu jihohin kudu maso yamma.
Abuja - Ministan labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed, ya bayyana cewa Najeriya ta fi zaman lafiya yanzu fiye da kowani lokaci a shekarun baya-bayan nan.
Yan ta’addan dake barna a jihar Zamfara sun ka farmaki ofishin ‘yan sanda a yankin Magami dake Gusau a ranar Talata kuma sun sace wayoyin ‘yan sandan dake aiki.
Gwamnan Ribas dake takun saka da shugabancin PDP, Nyesom Wike, yace a shirye yake da ya sauka daga mukamin gwamna idan har ya yi wa wani alkawarin zama gwamna.
Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom a ranar Talata ya bayyana janyewarsa daga goyon bayan dan takarar shugaban kasan jam'iyyarsu ta PDP, Atiku Abubakar na Arew.a
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanya ranar da za a gudanar da zabukan jiha a Imo, Bayelsa da jihar kogi, rahoton The Nation a yau Talata da yamma...
Masu zafi
Samu kari