Latest
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana matsayar da gwamnonin G5 suka cimma wa gabanin zabem shugaban kasa wanda aka kammala makonnin da suka gabata .
Hukumar zabe ta INEC ta bayyana cewa, za ta ci gaba da tattara sakamakon zaben jihohin Abia da Enugu bayan da ta kammala nazari da bincike kan harkar zaben.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa ta sanar da cewa ta feɗe dukkan sakamakon zaben gwamna da yan majalisun jihohi wanda ya gudana ranar Asabar da ta gabata.
Magoya bayan jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a jihar Kano, sun ɓarke da zanga-zanga kan nasarar da Abba Gida-Gida ya samu a zaɓen gwamnan jihar.
Abba Kabir Yusuf, zababben gwamnan jihar Kano ya umurci mutanen da ke tattaki a kasa zuwa Kano don taya shi murnar cin zabe su dakata, su yi masa addu'a kawai
Labarin da ke shigowa game da Abba Kyari na nuna cew,a ya nemi kotun Najeriya ta duba tare da sassauta batun cewa yana da hannu a harkallar miyagun kwayoyi.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya bayyana cewa ya yafewa waɗanda suma so ganin bayan sa a zaben da ya gabata na gwamna a jihar ranar Asabar da ta gabata.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta yi watsi da sakamakon zabukan gwamna na jihohin Abia da Enugu bisa cewa akwai wasu kura-kurai da ta gano kuma za ta duba.
Bayan zaben gwamna da aka yi a Najeriya, wasu 'yan ta'adda sun bankawa babban kotun jihar Ebonyi wuta, inda suka kone komai da ke cikinsa basu bar komai ba.
Masu zafi
Samu kari