Latest
Bidiyon wani ango mai sharɓar kuka a ranar auren sa ya ɗauki hankula. Angon dai yana hango amaryar sa ta taho kawai sai ya fashe da kuka. Wasu sun ce gulma ce.
Wani matashi ya auri mata biyu a tare, bayan auren su, sun samu juna biyu a lokaci ɗaya kuma suka haihu a lokaci ɗaya, mutane sun cika da mamaki kan bidiyon.
Tsohon7n shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana cewar Najeriya ta yi karfin da ya kamata ace an samu shugabar kasa mace cewa ta haka ne za a samu ci gaba.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yanzu haka rahotanni sun nuna ya shiga ganawa da jagoran jam'iyyar NNPP mai kayan marmari, Rabiu Musa Kwankwaso.
Labari dadumin sa shine cewa Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da Godwin Emefiele daga matsayinsa na gwamnan babban bankin Najeriya (CBN).
Tsohon ɗan takarar gwamna kuma babban jigon siyasa a jihar Edo, Kenneth Imansuangbon, ya shiga jam'iyyar LP a hukumance bayan barin jam'iyyar PDP mai mulki.
Tsohon minista kuma shugaban kungiyar PANDEF, Edwin Clark ya bayyana cewa lokaci ya yi da za a zabi Kirista dan Kudu a matsayin shugaban majalisar dattawa.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya bayyana cewa dalilinsa na goyon bayan takarar Bola Tinubu shi ne saboda Musulmin Kudu maso Yamma su sami.
Tsohon gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa idan da ya hadu da magajinsa, Rabiu Musa Kwankwaso, a fadar shugaban kasa da ke Abuja da ya mare shi.
Masu zafi
Samu kari