Latest
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta yi watsi da karar da wasu mazauna Abuja biyar suka shigar na neman hana rantsar da Tinubu matsayin shugaban kasa.
Bayan gwamna Yahaya Bello ya rushe majalisar dokokin Kogi tare da rantsar da sabuwa, mambobi sun zabi Yusuf Umar a matsayin sabon kakakin majalisar yau Talata.
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar Labour Party, Peter Obi na kalubalantar sakamakon da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta fitar a zab.
Rikicin shugabanci ya ɓarke a majalisar dokokin jihar Nasarawa bayan zaɓar kakakin majalisa har guda biyu. Tsohon kakakin majalisar da wani daban ke ta fafatawa
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kano, ta fito ta yi martani kan zargin siyar da kadarorin gwamnati da tsohon gwamnan jihar, Ganduje ya yi.
Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya shelanta rantsar da majalisar dokoki ta 7 ranar Talata, mambobi sun zabi sabon shugaban majalisa da mataimakinsa .
Zababbun ‘yan majalisar da aka rantsar sun zabi shugaba da mataimakinsa a Osun. Rt. Hon. Adewale Egbedun zai jagoranci majalisar dokoki tare da Akinyode Oyewusi
Wasu makasada ba'a san ko su waye ba sun halaka Farfesan jami'ar UI da ke jihar Oyo, Opeyemi Ajewole, a hanyarsa ta koma wa gida ranar Litinin da daddare .
Kungiyon kwadago na kasa, NLC da TUC sun sanar da janye yajin aiki bayan cimma wasu yarjeniyoyi guda 7 tsakaninsu da Gwamnatin Tarayya a zaman da suka yi jiya.
Masu zafi
Samu kari