An Rahoto DSS Ta Kama Gwamnan CBN Godwin Emefiele Bayan Tinubu Ya Dakatar Da Shi

An Rahoto DSS Ta Kama Gwamnan CBN Godwin Emefiele Bayan Tinubu Ya Dakatar Da Shi

Rahotanni da ke fitowa sun nuna cewa Jami'an Hukumar Yan Sandan Farin Kaya, DSS, sun kama dakataccen gwamnan CBN, Godwin Emefiele.

Rahoto daga TVC da PM News sun ce an kama shugaban na CBN ne bayan dakatarwar da aka masa.

Legit.ng Hausa ta rahoto cewa Shugaba Bola Tinubu ya dakatar da Emefiele a ranar 9 ga watan Yuni, ya kuma bada umurnin a cigaba da bincike kan abubuwan da ya aikata lokacin yana gwamnan babban bankin na Najeriya.

Dakaci karin bayani ...

Asali: Legit.ng

Online view pixel