Latest
A yau ne aka ji labari Mai girma Bola Tinubu ya yi zama da Gwamnonin Najeriya, ya nuna sai an yi maganin talauci a kasar nan, ya ce lamarin talauci ya baci
Sanata Abdul Ningi ya ce mambobi 67 ne ke bayan Abdulaziz Yari a kokarinsa na zama shugaban majalisar dattawa, ya ce ya kamata a bari mambobin su zabi ra'ayinsu
Shugaban kasar Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu yana da ikon yin wasu nade-nade a majalisarsa ba tare da neman yardar mambobin majalisar dokokin tarayya ba.
Hukumar sadarwa ta Najeriya (NCC), ta bai wa kamfanonin sadarwa da suka hada da MTN, Airtel, Glo, 9mobile da sauransu umarnin fara amfani da sabbin lambobi da.
Tsohon ɗan takara gwamna a jihar Edo kuma babban jigo a jam'iyyar PDP, Ken Imasuagbon, ya yi murabus daga kasancewa mamban jam'iyyar a wata wasiƙa da ya rubuta.
Kungiyar Kiristoci a Najeriya, CAN reshen jihar Kaduna ta soki tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufai kan kalamansa na tikitin Muslim-Muslim a wani faifan bidiyo.
Wani matashi ya koka bayan ya gamu da kyakkyawar budurwa wacce ta yaudare shi. Budurwar ta tatse masa ƴan kuɗadensa sannan ta gudu ta bar shi da cizon yatsa.
Hakeem Baba Ahmed ya ce tikitin Muslim-Muslim yaudarace kawai, ba wani amfani da ta yiwa musulmi. Ya bayyana haka ne a cikin wata hira da aka yi da shi kan.
Wata matashiya 'yar bautar kasa a Najeriya ta yi abin a yaba inda ta shirya dawo da kudin alawus da aka biya ta N330,000 madadin yadda aka saba biyansu N33,000
Masu zafi
Samu kari