Latest
Wasu tsagerun yan bindiga sun kashe akalla mutane 50 a wani farmaki da suka kai garuruwa daban-daban a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja cikin kwanaki uku.
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja sun nuna cewa jiya Jumu'a da daddare, wata Tanka Maƙare da man Gas ta fashe a yankin Gwagwa da ke birnin tarayya Abuja.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya yi shaguɓe ga Atiku Abubakar, ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP kan yawan zuwan da yake yi Villa wajen Tinubu.
Wani bidiyo ya bayyana a soshiyal midiya na jami'an tsaro kewaye da dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele a wani filin jirgin sama.
Yayin da tsadar man fetur ke kara ta'azzara, gwamnatin jihar Edo ta bayyana cire kwanaki biyu cikin biyar kwanaki biyar na mako, inda za a koma karatun kwana 3.
Wani magidanci ya koka kan yadda matarsa da suka shekara shida suna zaman aure ta tafi ta bar shi bayan ya samu hatsari. Har ta ƴaƴansa sai da ta kwashe su.
Rahotanni sun tabbatar da cewar zababbun sanatoci za su siyar da kuri’unsu kan $5000, $10,000k ko fiye da haka gabannin rantsar da majalisar dattawa ta 10.
Majalisar dattawa ta 9 ta gudanar da zaman karshe watau na bankwana yau Asabar a zauren ta da ke Abuja, Sanata Kashim Shettima da matar Tinubu sun halarta.
Sanata Shehu Sani ya bayyana kadan daga abubuwan da suka faru a lokacin da Emefiele ke kan kujerar gwamnan CBN. Ya ce ta zama wurin cire kudi ga wasu a kasar.
Masu zafi
Samu kari