Latest
Dakarun sojin saman Najeriya sun samu nasarar kai mummunan farmaki kan maɓoyar ƴan ta'addan Boko Haram a jihar Borno, sun halaka ƴan ta'adda masu yawa a harin.
Shugaba Tinubu, a ranar Juma'a, 9 ga watan Yuni ya samu ganawa da sarakuna da sauran shuwagabannin gargajiya a fadarsa da ke Abuja. Tinubu ya bayyana musu.
Yayin da ranar rantsar da majalisar ke kara kusantowa, gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya umarci mambobin majalisa na jihar su zaɓi wanda Tinubu ke so.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da gwamnan babban bankin CBN, Godwin Emefiele a ranar Juma'a 9 ga watan Yuni, 'yan kasar sun dade suna jiran wannan rana.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya sanar da dakatar da gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele da yammacin ranar Juma'a, 9 ga watan Yunin da muke ciki.
Hukumar tsaro na farin kaya (DSS) ta ce dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, baya tsare a hannunsu kamar yadda ake ta yayatawa.
Tsohon gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, ya bayyana cewa shugaba Tinubu ba zai manta da El-Rufai ba. Umahi ya ce El-Rufai zai taka rawa sosai a mulkin Tinubu.
Tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Ezenwo Wike ya yaba ma shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan dakatar da Godwin Emefiele a matsayin gwamnan babban bankin CBN.
Gwamnatin jihar Zamfara ta kawo karshen kace-nace kan yawan adadin motocin da 'yan sanda suka kwamuso daga gidan tsohon gwamna Matawalle, ta ce guda 40 ne.
Masu zafi
Samu kari