Latest
Kotun sauraran kararrakin zaben gwamna a jihar Zamfara ta tabbatar da Gwamna Dauda Lawal Dare a matsayin zababben gwamna inda ta yi watsi da korafin Bello Matawalle.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Hakeem Baba-Ahmed a matsayin hadimi ga mataimakinsa, Kashim Shettima a bangaren siyasa, wannan mukamin ya ba da mamaki.
Jam'iyyar APC ta ce zata ɗauki matakin ladabtarwa kan shugaban jam'iyya na gunduma kan bada gudummuwa wajen lakaɗa wa kwamishinar mata dukan tsiya.
Uwargidan tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ta nemi afuwa a madadin mijinta bayan cin mutuncin da ya yi wa sarakunan jihar Oyo a wajen wani taro.
Wata kwamishinar harkokin mata a jihar Ondo, Olubunmi Osadahun ta gamu da fushin wani matashi kan zargin nuna wariya na rabon kayan tallafi don rage radadi.
An hana mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, shiga tsohon ofishinsa dake a gidan gwamnatin jihar. Hakan ya biyo bayan rikicin da suke da gwamna Obaseki.
Dillalan man fetur a Najeriya sun bayyana cewa akwai alamun farashin man fetur zai karu saboda faduwar darajar Naira a kasuwanni da kuma tashin farashin danyen mai.
Wata budurwa ta samu nasarar auren ɗan ajinsu wanda suka yi shekara bakwai tare suna soyayya. Ta sanya bidiyon ranar ɗaurin aurensu ita ds masoyin nata.
Mutane da dama sun ragargsji tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo kan umartan sarakunan gargajiya tashi tsaye don gaishe da gwamnan Oyo, Seyi Makinda.
Masu zafi
Samu kari