Latest
Yanzu muka samu labarin yadda kayan abinci suka yi saukar warwas a wasu jihohin Arewacin Najeriya yayin da ake ci gaba da samun tsaiko wajen tsadar kaya.
Shugaba Bola Tinubu ya nada sabbin ministoci guda biyu da za sy kula da ma’aikatar matasa, kamar yadda rahoton Channels Tv ya bayyana a yau dinnan.
Matashin mai a-daidaita-sahun da ya mayar da N15m na cigaba da samun yabo daga wajen mutane da dama. Wasu daga ciki sun yi masa kyaututtuka masu gwabi.
Dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya haƙura da shugabancin CBN, inda ya aike da takardar murabus ɗinsa ga Shugaba Tinubu.
Ƙungiyar SERAP ta maka shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu a gaban kotu kan wasu tsaffin gwamnoni ministocinsa da ke karɓar fansho daga asusun jihohinsu.
Wani direban adaidaita sahu ya sha jinjina daga wajen yan Najeriya a soshiyal midiya bayan ya mayar da tsabar kudi naira miliyan 15 ga wani fasinja.
Majalisar dattawa ta fito fili ta musanta rahotannin da ke yawo cewa wasu daga cikin ƴan majalisar na shirin tumɓuke Akpabio daga shugabancin majalisar.
Hukumar NEMA ta bukaci mazauna jihar Lagas da su yi taka-tsan-tsan saboda ci gaba da samun ruwan sama daza a dauki tsawon awanni ana yi. An samu ambaliyar ruwa.
A cewar rahoton ƙididdiga na hukumar ƙididdiga ta ƙasa ta fitar, jihohin Kogi, Legas da Rivers su ne jihohin da suka fi ko ina tsadar rayuwa a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari