Latest
Masu karbar fansho a jihar Lagas za su fara azumi da addu'o'i a ranar Alhamis, 21 ga watan Satumba a kokarinsu na ganin an gyara duk wasu kura-kurai da ke tsarin.
Shugaban jam'iyyar APC a jihar Kano, Abdullahi Abbas ya jagoranci murnan cin nasarar jam'iyyar a kotun zaben gwamnan jihar da ta bai wa Nasiru Gawuna nasara a yau.
An shiga wani irin yanayi a jihar Kano bayan yanke hukuncin kotu da ta kwace kujerar Gwamna Abba Kabir inda ta tabbatar da Nasiru Gawuna na APC a matsayin gwamna.
Majalisar dokonin jihar Ondo ta kira wani zaman gaggawa yau Laraba kuma alamu sun nuna ta fara taka matakan tsige mataimakin gwamnan jihar, Lucky Aiyedatiwa.
Gwamnatin jihar Kano ta saka dokar kulle na awanni 24 a jihar Kano sakamakon hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben gwamna da ta tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari yana da abubuwa da dama da ya yi nadama a kansu a matsayin shugaban kasa, inji tsohon hadiminsa, Femi Adesina.
Alhaji Atiku Abubakar ya samu nasara a Kotun amurka, Alkali ya amince da bukatarsa ta neman a miƙa masa takardun tarihin karatun shugaban kasa Bola Tinubu.
Kotun zaben gwamnan Kano ta tsige Abba Kabir Yusuf daga kujerar gwamna, sannan ta ayyana dan takarar APC, Yusuf Gawuna a matsayin wanda ya ta lashe zaben.
Kotun sauraron ƙorafe-korafen zaben gwamnan jihar Kano ta sauke Abba Kabir Yusuf daga matsayin gwamnan jihar Kano, ta ayyana APC a matsayin wacce ta ci zabe.
Masu zafi
Samu kari