Latest
Shugaba Bola Tinubu ya taya al'ummar Musulmai murnar zagayowar bikin ranar Maulidi a Najeriya, ya roki Musulmai su yi wa kasar addu'a ganin halin da ta ke ciki.
Kungiyoyin kwadago sun umarci dukkan kawayensu da rassansu na jihohi su rufe harkokin tattalin arziƙin Najeriya daga ranar Talata 3 ga watan Oktoba, 2023.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Gombe ta tabbatar da nasarar gwamna Inuwa Yahaya na jam'iyyar APC, ta yi watsi da ƙarar PDP da ɗan takararta.
Rundunar sojin Najeriya ta yi ajalin kasurgumin kwamandan kungiyar Boko Haram, Ari Ghana a Borno yayin kai wani farmaki da su ka yi a karamar hukumar Gwoza.
Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaben gwamna ta kori karar jam'iyyar PDP da ɗan takarar ta na gwamna da suka kalubalanci nasarar gwamna Otu na jihar Kuros Riba.
Majalisar dattawa ta fara aikin tantance Yemi Cardoso a matsayin wanda zai maye gurbin Godwin Emefiele a shugabancin babban bankin Najeriya (CBN).
Kamfanin mai na NNPC na bin gwamnatin Shugaba Tinubu bashin Naira tiriliyan bakwai na tallafin mai wanda gwamnatin ba ta iya biyan kamfanin ba na tsawon lokaci.
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin tarayya Abuja, ta hana majalisardokokin jihar Ondo daga tsige mataimakin gwamnan jihar, Lucky Aiyedatiwa.
Tsohon shugaban ƙaramar hukumar Ijebu ta gabas a jihar Ogun, Wale Adedayo, ya ƙare a gidan gyaran hali bayan zargin gwamnan Abiodun da sace kuɗi.
Masu zafi
Samu kari