Latest
Gwamnatin tarayya ta ce zuwa yanzu mutane 200,000 cikin 1,000,000 sun karbi tallafin N50,000 kowanne yayin da gwamnatin ta ware N50bn domin tallafawa 'yan kasuwa.
Dakarun ƴan sanda sun cafke masu garkuwa da mutane yayin da barci ya kwasshe su bayan sun yi garkuwa da matar fasto da wasu mutum biyu a jihar Ondo.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya ce duk matsalolin da Najeriya ke fama da su Godwin Emefiele ne ya jawo su. Amma Tinubu ya dukufa wurin nemo mafita.
Hamshakin attajiri kuma dan kasuwa, Prince Arthur Eze, ya bukaci 'yan Najeriya da su marawa gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu baya domin ta yi nasara.
Daga ranar 6 ga Mayu, 2024, abokan ciniki a rukunin 'Band A' da ke karkashin kamfanin rarraba wutar lantarki na Ikeja, za su rika biyan N206.80/kWh maimakon N225/kWh
Gwamnatin jihar Kebbi ta bayyana cewa ta gano wasu dake yiwa kokarinta zagon kasa. Gwamna Nasir Idris na jihar ne ya yi zargin a garin Zuru yayin bikin Uhola.
Gwamnatin tarayya na yunkurin dawo da lantarki a wasu kananan hukumomi a jihar Sokoto bayan shafe sama da shekaru 10 ba wuta. Ministan makamashi ne ya bayyana haka.
Farashin garin kwaki ya tashi a kasuwar Katako dake birnin Jos na jihar Plateau. A halin yanzu ana sayar da buhu N72,000 yayin da mudu ya kai N1,100.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Zamfara ta caccaki masu ganin hukumar yaki da cin hanci ta binciki karamin ministan tsaro, Bello Matawalle.
Masu zafi
Samu kari