Latest
Mai taimakawa tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi kan harkokin midiya, Mr. Val Obienyem ya musanta raɗe-raɗin cewa DSS sun kama tsohon gwamnan a gidansa.
Legit Hausa ta tattaro yawan mabiyan da wasu fitattun jaruman Kannywood ke da su a shafukan sada zumunta. Ali Nuhu ne mafi yawan mabiya da mutane miliyan 8.5.
Ambaliyar ruwa ta wargaza makabarta a Maiduguri. Makabartar Kiristoci da ruwan ya rusa tana GRA. An shiga fargaba kan barkewar cututtuka daga makabartar.
Gwamnatin jihar Borno ta bukaci mazauna Maiduguri musamman kusa da kogi da su gaggauta barin yankin domin kare kansu daga ambaliyar ruwa bayan ballewar Alau.
A wannan rahoton, shugaban majalisar wakilai, Tajuddeen Abbas ya bayyana takaicin yadda yan bindiga su ka sace wasu ma'aikatan jinya a jihar Kaduna.
Yayin ake zargin Bello Matawalle da hannu a ta'addanci, gamayyar malaman Musulunci daga Arewacin Najeriya sun goyi bayan yaki da ta'addanci na gwamnatin Bola Tinubu.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin fulani makiyaya ne sun kashe mutum bakwai a kauyen Naka, hedkwatar karamar hukumar Gwer ta Yamma a jihar Benuwai.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya aika sakon jajantawa ga gwamnati da al'ummar jihar Borno kan iftila'in ambaliyar ruwa da ya mamaye Maiduguri da kewaye.
Jam'iyyar APC ta yi martani kan kalaman jagoran NNPP na kasa, Rabi'u Musa Kwankwaso na zargin gwamnatin tarayya ga nuna wariya ga gwamna Abba Kabir Yusuf.
Masu zafi
Samu kari