Latest
Gwamna Hycinth Alia na jihar Benuwai ya amince da naɗin Barista Deborah a matsayin sabuwar sakatariyar gwamnatinsa bayan murabus din Farfesa Alakali
A wannan labarin za ku ji cewa yan kasuwar man fetur sun ce akwai yiwuwar su ci gaba da shigo da fetur daga waje saboda kin magana da matatar Dangote ya yi.
Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar manyan ma’aikatan sadarwa (PTECSSAN) ta sanar da cewa za a iya fuskantar tangardar sadarwa bayan da ta shiga yajin aiki.
Dara ta ci gida yayin da aka cafke tsohon alkalin kotun shari'ar Musulunci a jihar Kaduna mai suna Mahmud Shehu kan zargin cin zarafin wata matar aure a Zaria.
A cikin wannan labarin, za ku ji cewa rundunar sojojin kasar nan ta ba yan Najeriya tabbacin cewa ta na iya kokarinta wajen magance matsalolin tsaro.
Mahukuntan jami'ar Borno (UNIMAID) sun dauki matakin rufe jami'ar har sai abin da hali ya yi sakamakon ambaliyar ruwan da aka yi a birnin Maidiguri na jihar.
Dan ta'adda mai garkuwa da mutane, Bello Turji ya saka harajin N30m a garin Moriki a Zamfara. Turji ya yi garkuwa da yan siyasa 15 a Moriki inda yake son kai hari
A wannan labarin, daurarrun da ba a kai ga sanin adadinsu ba sun samu damar tserewa daga kurkukun da aka ajiye su bisa laifuffuka daban-daban a Borno.
Rahotanni sun nuna cewa yanzu haka manyan hafsoshin tsaron ƙasar nan na jawabi kan halin da ƙasar nan ta tsinci kanta dangane da sha'anin tsaro a DHQda ke Abuja.
Masu zafi
Samu kari