Latest
Gwamnatin jihar Neja ta gargadi jama’a kan kafar damfara da ke ikirarin ana rijistar tallafi, tana jaddada amfani da sahihan kafafen hukuma kawai don bayanai.
Wani mai amfani da shafin Facebook ya bayyana takaicin yadda ya ce ana kokarin mantawa da AbdulMalik Tanko, wato makamashin Hanifa Abubakar a Kano.
Rahotanni sun bayyana cewa akwai 'yan kasar nan za su kashe sama da Naira biliyan 6 a 2025 bayan karin kudin kiran waya da gwamnati ta amince da shi.
Shugaban kamfanin Sunrise Power zai gurfana a gaban kotu domin bayar da shaida a kan bukatar da ya ke da shi wajen neman Najeriya ta biya shi diyyar $2.3bn.
Wani dan Najeriya mai suna Tunde Omotoya yda ya shafe shekaru 10 a kasar Canada ya fadi abubuwa 10 da 'yan Najeriya masu son tafiya kasar waje ya kamata su sani
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa kwalejin Kimiyya da Fasaha a ta Tarayya a Gwarinpa da ke Abuja, an raɗa mata sunansa don karrama shi.
Wani jami'in dan sanda, Lawal Ibrahim da ke aiki a sashen rundunar na Kwali, ya rasu a otel ɗin Gwagwalada bayan gama jima'i da wata budurwa, Maryam Abba.
An rasa fasinjoji 3 daga cikin 22 a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a yankin ƙaramar hukumar Bonny a jihar Ribas, yan sanda sun tabbatar da ceto mutum 19.
Kungiyar Izala ta yi magana kan zargin hada kai da 'yan Darika wajen shirya taron mahaddata Kur'ani a goyi bayan Bola Tinubu a 2027. Ta ba siyasa a Qur'anic Festival
Masu zafi
Samu kari