Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Rahotanni sun tabbatar da ƴan sanda a jihar Katsina sun halaka miyagun ƴan ta'adda mutum biyu. Ƴan sandan sun kuma kwato muggan makamai a hannun ƴan ta'addan.
Biyu daga cikin ƴan takarar gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a zaɓen fidda gwanin gwamnan jihar Kogi, na neman kotu ta soke zaɓen fidda gwanin
Kwamishiniyar hukumar ƙidaya ta ƙasa (NPC), da aka sace a jihar Rivers, ta tsira daga hannun ƴan bindiga. Kwamishiniyar ta Bayelsa ta kwashe kwana biyar a tsare
Rahotanni sun tabbatar da haɗarin wasu jiragen yaƙin rundunar sojin Amurka. Jiragen yaƙin dai sun yi taho mu gama ne a yayin da suke dawowa daga atisayen tuƙi.
Rahotanni sun tabbatar da zaɓabɓen shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya zaɓi Sanata Godswill Akpabio da Sanata Barau Jibrin, a matsayin shugaban majalisa ta 10..
Wani mummunan rikici da ya barke a jihar Niger, ya janyo mutane da dama sun raunata, ya yin da dukiyoyi suka salwanta. Fadan ya barke ne tsakanin wasu bangarori
Wata babbar kotun tarayya a birnin tarayya Abuja, ta yi fatali da buƙatar neman belin da Tukur Mamu, ya ke yi a gabanta. Kotun ta ce bai cancanci beli ba..
Hadimin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, Femi Adesina, ya bayyana cewa ba da yawun shugaban ƙasa Buhari, aka yi wa ƴan Najeriya wasu alƙawuran ba a 2015...
Motocin da ke dauke da ɗalibai ƴan Najeriya daga Sudan, sun tsaya a tsakiyar hamada. Direbobin motocin sun sha alwashin ƙin cigaba da tafiya sai an basu kudi.
Sharif Lawal
Samu kari