Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Majalisar wakilai ta gayyaci Dangote, Bua da sauran kamfanonin siminti a Najeriya don tattauna wa kan tsadar siminti a kasar. Hon. Gbefwi ya gabatar da bukatar hakan
Sanata Abdulaziz Yari daga Zamfara ta Yamma ya karyata rahoton cewa yana da hannu a shirin Atiku na kafa sabuwar jam'iyya, ya jaddada cewa yana tare da APC.
Dauda Kahutu Rarara, a zantawarsa da manema labarai, ya ce: "Ni ne na yi ruwa na yi tsaki Shugaba Tinubu ya ba Ali Nuhu muƙamin shugaban hukumar fina-finai.
Jami'an hukumar Hisbah a jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta kama wasu musulmi 11 a ranar Talata, wadanda aka gansu suna cin abinci a lokacin azumin watan Ramadan.
Kungiyar APC ta Arewa ta tsakiya ta yi kira ga gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang da ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC domin daga darajarsa.
A yayin da majalisar dattawa ta sanar da dakatar da Sanata Abdul Ningi, Legit ta kawo jerin wasu sanatoci 4 da aka taba dakatarwa daga zauren majalisar.
Wani dan Najeriya ya taki sa'a bayan da ya tsinci wayoyin iPads guda 500 a wurin aikinsa amma da ya kai rahoto ga manajansa, sai aka ce ya rike su an bashi kyauta.
'Yan bindiga sun yi awon gaba da mutane akalla 61 a wani sabon hari da suka kai garin Buda da ke karamar hukumar Kajuru a jihar Kaduna. Yan sanda ba su ce uffan ba.
Wata mummunar gobara ta tashi a kasuwar Wuse, babban birnin tarayya Abuja, inda ta kone shaguna da motocin mutane da ke ajiye yayin da 'yan kwana-kwana ke aikin ceto
Sani Hamza
Samu kari