Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Majalisar wakilai za ta binciki ma'aikatar lafiya kan yadda ta kashe $300m da aka ware don yaki da zazzabin sauro. An nemi ministan lafiya ya gurfana gaban majalisar
Olorogun Sleek Oshare, wani shugaban al'umma a jihar Delta, ya ce rikicin gona ne ya jawo aka kashe sojoji a jihar. Ya roki gwamnati da ta gudanar da sahihin bincike
Majalisar dattawa dattawa ta buƙaci gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da ta biya diyya ga iyalan sojojin da aka kashe a Delta tare da kamo wadanda suka aikata laifin.
Wasu fusatattun matasa sun lakada wa wani da ake zargin barawon babur dukan tsiya har lahira a garin Magama-Gumau da ke karamar hukumar Toro a jihar Bauchi.
Olubunmi Tunji-Ojo, ministan harkokin cikin gida, ana daukarsa a matsayin tauraro a gwamnatin Tinubu, amma akwai badakaloli guda 3 da baka sani ba game da shi.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gargadi matasa da su guji tada zaune tsaye a cikin watan Ramadan, musamman a lokacin gudanar da wasannin al’ada na “tashe”.
Rundunar sojin saman Najeriya ta bayyana cewa, harin da ta kai ta sama ya halaka shugaban ‘yan bindiga a jihar Zamfara, Kachallah Damina, da mayakansa da dama.
Stanley Ekezie, wani jigo a jam'iyyar PDP a jihar Imo, ya ce masu zaɓe ne suka jefa Najeriya a mawuyacin halin da take ciki ta hanyar zaben gurbatattun 'yan siyasa.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour (LP), Peter Obi, ya bi sahun Musulmi a babban masallacin Juma’a na Maraba-Nyanya a Abuja domin ayi buda baki da shi.
Sani Hamza
Samu kari