Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Babban malamin addini ya hango wanda zai gaji Buhari a zaben 2023, ya ce kowa ya yi hakuri, amma a nasa hange Atiku ne zai lashe zaben 2023 da ke tafe nan kusa.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun hallaka wata mata mai juna biyu, inda suka hallaka wasu mutum uku kuma daban duk dai a lokacin da suka kawo farmaki a Anambra.
'Yan kasuwa a wata jihar Arewacin Najeriya na ci gaba da bayyana bore da kin karbar sabbin Naira, sun ce akwai gyara. Mutanen kauye ma sun ki sabbin Naira.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da wasu jirage kiran Najeriya yayin da yake gab da sauka daga mulki a zaben 2023. An bayyana yadda aka yi jiragen.
Wani boka ya yi abin kunya yayin da ya dirkawa wata mata ciki a jihar Kano.Ya amsa laifinsa tare da cewa hakan sharrin shaidan ne ba komai bane a yi masa afuwa.
Gwamnan jihar Benue ya bayyana cewa, ba ya goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku ABubakar, kuma bai bayyana wanda yake marawa baya ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya ce 'yan kasa da kuma shi kansa sun sha wahala don haka akwai bukatar kowa ya rike kasar yadda ba za ta wargaje ba.
Hukumar tsaron farin kaya DSS ta bayyana cewa, ana ta shirin yadda za a ga an bata sunan sunan shugaban hukumar yayin da take ci gaba da aikin wanzar da lafiya.
Wata mata ta bayyana yadda ta haifi ‘ya’ya da yawa duk da kananan shekaru da take dashi. Ta ce ta haifi yara 9 a cikin shekaru kadan, ta bayyana hotunansu.
Salisu Ibrahim
Samu kari