Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Wani dan karamin yaro ya bayyana irin kwarewarsa a sana'ar aski, mutane da yawa sun bayyana mamaki da kadurwa bayan ganin yadda yake yiwa mutane aski da kyau.
Wani labarin da muke samu ya bayyana yadda wasu 'yan ta'adda suka hallaka a hannun 'yans sanda yayin da aka kama su da manyan makamai da suka dauko daga Taraba.
Yayin da zaben 2023 ke kara karatowa, mutane sun yada cewa, Zakzaky yana goyon bayan Peter Obi. Malamin ya fito ya bayyana gaskiyar matsayarsa ta siyasa a bana.
Wani fitaccen malamin addini a Najeriya ya bayyana abin da ya hango game da zaben 2023 mai zuwa, ya ce har yanzu Allah bai sanar dashi magajin Buhari a zaben.
An jika ma dan takarar gwamnan PDP aiki yayin da mai shari'a ya ce a gaggauta kamo shi, a kawo gaban kotu. An ba da umarnin kama shi ne saboda laifin ha'inci.
Wani gwamnan PDP a Arewa ya yi tsaurin ido, ya hana shugaban kasa Muahmmadu Buhari dakin taro a jiharsa. Ya ce ana gyara don haka ba za a ba da ba kawai ehe.
Wani da ya ba da kunya yayin da ya yi awon gaba da mahaifinsa, ya nemi a bashi kudin fansa har N2.5m. AN gayyana yadda lamarin ya faru a jihar Oyo a Kudanci.
A wata sanarwa da Atiku Abubakar ya fitar, ya caccaki dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC Tinubu. Ya ce ba zai tsinana komai ba idan aka zabe shi a 2023.
Wani sufeton dan sanda ya riga mu gidan gaskiya yayin da yake musayar wuta da wasu 'yan bindiga a jihar Nasarawa. An bayyana yadda lamarin ya faru a Akwanga.
Salisu Ibrahim
Samu kari