Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Jami'in dan sandan da ya kashe wata mata lauya mai juna biyu ya musanta zargin da ake masa na kisan kai. Ya bayyana hakan ne a wata kotun jihar Legas a yau.
A yanzu haka bBakano kuma dan asalin jigar su Dangote ne attajiri na hudu da ya fi kowa kudi a nahiyar Afrika. A bayyana yadda ya samu wannan matsayi mai girma.
Wani bidiyo ya nuna lokacin da wata mahaukaciya ta haifi jaririnta a tsakiyar kasuwa, mutane da yawa sun shiga mamakin abin da ya faru. An ga abin da ya faru.
Shugabar matan jam'iyyar APC a wata jiha ta bayyana matsayarta game da zaben da ke tafe da kua yadda ta tsara tafiyar da lamuranta. Ta ce ta rabu da 'yan APC.
Wata malamar makaranta ta jawo cece-kuce yayin da ta tsuke a gaban dalibai ta bayyana tana koyar dasu a cikin wani salo mai daukar hankali da ba a saba gani ba.
An kama wasu mutum uku da ake zargin sun sato yara daga Arewacin Najeriya za su kai yankin Kudancin Najeriya. An bayyan yadda za a yi dasu yanzu ga 'yan sanda.
Wata mummunar gobara ta tashi a wata gona mallakin wata tsihuwar jakadiyar Najeriya a kasashen waje. AN bayyana yadda kayan miliyoyi suka kone kurmus a cikinta.
Wata mata mai renon jariri ta jawo cece-kuce yayin da aka gano ta jefa jariri cikin tashin hankali ta hanyar shafa masa HIV ba tare da sanin iyayensa ba a gida.
Gwamnan APC ya bayyana gaskiyar dalilin da yasa gwamnonin APC ke ci gaba da marawa dan takarar shugaban kasa Tinubu baya a zaben 2023, ya fadi dalili daya.
Salisu Ibrahim
Samu kari