Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Wani matashi dan Najeriya ya tattara kyautar kudi ya ba wata tsohuwa a bakin titi da ya hadu wa ita. Ya tattara kudi ya ba ta kyautar N1m kudi a hannu ba wasa.
An yi taron kamfen a wata jihar APC, jam'iyyar PDP ta fuskanci kalubale yayin da wasu mabiyanta suka samu raunuka wani kuma ya mutu. An bayyana yadda ya kaya.
Babban Bankin Najeriya ya umarci ‘yan kasar da su daina karbar tsoffin kudade daga bankunan kasar saboda wasu dalilai da ya bayyana kan wa'adin tsoffin kudin.
Babban bankin Najeriya ya ce akwai kudade a kasa, amma bankunan kasar nan ba sa son ba ma mutane, don haka zai dauki matakin da ya dace kan dukkan bankunan.
Jarumin fim a Najeriya ya ce yanzu kam ya dawo addinin Islama, dama can a Musulmi yake, kawai ya bi addinin mahafiyarsa ce a can baya yana karamin yaro da.
A labarin da muke samu, wasu jiga-jigan PDP a jihar su dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP sun bayyana komawa APC mai mulkin kasar nan tun shekaru 8.
hukumar NSCDC a jihar kaduna ta bayyana bukatar dangi su fito domin maye gurbin jami'anta 7 da aka kashe a wata arangama da tsagerun 'yan bindiga a jiha Kaduna.
Jigon APC ya bayyana cewa, yanzu lokaci ne da Tinubu ya kamata ya mike kafa a Villa ya gaji Buhari a zaben 2023 da ke tafe nan da watanni kadan masu zuwa mana.
A wani labari mai daukar hankali, Atiku zai je kamfen daya daga cikin jihohin PDP, amma gwamnan ya nuna ba zai halarci taron gangamin ba saboda wasu dalilai.
Salisu Ibrahim
Samu kari