Salisu Ibrahim
5653 articles published since 29 Dis 2020
5653 articles published since 29 Dis 2020
A wani labarin da muke samu yanzu, an wasu 'yan sanda sun mamaye gidan gwamnan CBN a shirin da yake na shiga kotu a Abuja gobe Laraba 18 ga watan Janairin 2023.
An kama wasu kayayyakin aikata laifi da tsageru suka shigo dasu Najeriya na dab zabe. Wannan lamari ya faru a birnin Legas, an bayyana irin kayan da aka kama.
Wata hazikar matashiya 'yar Arewa ta bayyana irin baiwar da Allah ya yi mata, ta kirkiri abin da ka iya kawo sauyi a duniya. Ta tara ledar ruwa ta samar da mai.
Babban Bankin Najeriya ya turawa dukkan 'yan Najeriya sakon tes game da tsoffin kudi da ke ci gaba da yawo a kasar, ya bayyana abin da ya sa a gaba da kuma.
Babban jigon NNPP ya bayyana sauya sheka zuwa PDP, ya fadi adadin mutanen da suka gaji da tafiyar Kwankwaso, suka sau ladansu suka kama tafiyar lema ta Atiku.
Jigon PDP ya caccaki dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, ya ce yana shaidu a kasa da ke tabbatar da shi dan ta'adda ne kuma mai aikata munanan ayyuka.
Wasu kiristoci a jihar Neja sun dauki doka a hannu, sun kone ofishin 'yan sanda bayan da 'yan bindiga suka kone malaminsu da ransa, ya mutu nan take a jihar.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP ya ce zai gana da shugabannin addinai da sarakuna a yankin Kudancin Kaduna. An fadi yadda aka tsara ziyarar ta Obi.
Jam'iyyar APC ta sanar da dage taron gangamim kamfen dinta a jihar Kwara saboda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zai tafi kasar waje, ba zai samu dama ba.
Salisu Ibrahim
Samu kari