Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Mata da miji, wasu wadanni sun ba hammata iska yayin da suke cikin dakinsu. Mutane da yawa a kafar sada zumunta sun bayyana yadda hakan ya dauki hankali sosai.
Wata mata ta bayyana yadda aure ya zame mata abin ban takaici a madadin alfahari yayin da take bayyana irin yanayin da ta shiga don kuwa bata yi sa'a ba kam.
Dan takarar shugaban kasa Atiku Abubakar ya ba da kamalan caccaka ga shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu game da cire tallafinman fetur da aka yi a watan jiya.
Yayin da za tsadar mai ke kara daukar hankali, kungiyar 'yan jarida a Najeriya ta ce za ta dauki matakin fara yajin aiki nan ba da dadewa ba idan ba a kula ba.
Gwamnan jihar Neja ya bayyana cewa, zai rushe wani ofishin 'yan sanda saboda ya kasance a kan hanyar ruwa wanda ke kawo tsaiko ga ruwan sha a jihar ta Arewa.
Ana kyautata zaton Tinubu zai yi wasu manyan ande0nade jim kadan bayan rantsar dashi a gobe Asabar 29 ga watan Mayu. An bayyana wadanda zai iya nadawa a gobe.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da lambar yabo mai muhimmanci ga ministan sadarwa Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami bayan kammala aikinsa na ministan kasa.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iiyyar Labour ya ce zai yi amfani da rantsar da Tinubu a matsayin wata dama da za ta kai shi ga nasara kan kwace mulkin kasa.
Kungiyar Atyap a Kaduna ta zama haramtacciya yayin da gwamnan jihar ya saura masa sa'o'i kadan ya sauka daga kan karagar mulkin jihar da ke Arewa maso Yamma.
Salisu Ibrahim
Samu kari