Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Jam'iyyar PDP ta fuskanci wani sabon batu yayin da ake tsaka da jiran yadda za ta karbe mulki a hannun jam'iyyar APC bayan tafiya kotu a wannan karon na zabe.
Kashim Shettima ya bayyana cewa, Tinubu ba zai iya mayar da Najeriya ta koma kasa ta Musulmai ba saboda matarsa ma ba Musulma bace balle a yi tunanin haka.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana kadan daga ayyukan da ya yi wajen tabbatar da ceto yara kanana daga hannun 'yan bindigan da ke addabar jama'a a kasar.
Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya bayyana yiwa fursunoni 115 afuwa biyo bayan nazari mai zurfi kan cunkoson da ke yawan faruwa a gidajen yarin kasa Najeriya.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya ce bai taba cin kudin talakawan jiharsa ba don haka zai iya rantsewa da Alkuriani idan hakan ya taso a gaba.
Attajiran Najeriya sun bayyana sayen kwafin littatafan da aka buga da ke ba da tarihin Buhari a kan kudin da bai gaza N500m ba. An fadi wadanda suka saye su.
Attajirin Najeriya kuma fitaccen dan kasuwa Mike Adeunuga ya samu asarar duniya a lokacin da aka bayyana kudin da ya samu cikin kwanaki 20 da wadanda ya rasa.
Rahoton da muka hada ya bayyana yadda kasuwancin kamfanin BUA ke tafiya da kuma yadda hakan ke da tasiri wajen tafiyar da tattalin arzikin Najeriya cikin sauki.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kori babban daraktan FAAN Rabiu inda ya zabo wani daga cikin shugabannin hukumar ya ba shi shugabancin don ci gaba da yi.
Salisu Ibrahim
Samu kari