Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Wasu daga cikin mutanen da su ka ci gajiyar lamunin Korona sun koka kan yadda bankin CBN ke kwashe musu kudade a kokarin kwato kudaden daga mutane.
A rahoton da muke samu, an bayyana yadda wani gini ya fadi kan mutane a jihar Legas, yanzu haka suna cikin tashin hankali a wani asibiti mai zaman kansa.
Rahoto ya bayyana cewa, sojoji sun kwace mulki a kasar Kongo da ke tsakiyar Afrika. An bayyana gaskiyar abin da ke faruwa a kasar da shugaban mai dogon zamani.
Tun bayan kirkirar bankin CBN a 1958, an Yi Gwamnonin bankin guda 13 wanda su ka yi aiki tare da shugabannin kasar daban-daban kuma a lokuta daban-daban.
Gwamnatin Tarayya ta sake gayyatar Kungiyar Kwadago ta Kasa, NLC don dakile shirinsu na shiga yajin aiki bayan kammala na gargadi a farkon wannan watan.
Gwamnan jihar Kwara ya yabawa shugaban kasa Tinubu kan yadda ya dauko 'yar jiharsa ya ba ta minista haka kawai. Ya ce ta cancanci wannan kujera sosai.
Gwamnan jihar Kano ya bayyana daukar ma'aikatan da za su yi aikin don tabbatar da an kawo sauyi a lamarin tsafta a jihar. Ya dauki ma'aikata sama da 4500.
Yanzu muka samu labarin yadda kayan abinci suka yi saukar warwas a wasu jihohin Arewacin Najeriya yayin da ake ci gaba da samun tsaiko wajen tsadar kaya.
Shugaba Bola Tinubu ya nada sabbin ministoci guda biyu da za sy kula da ma’aikatar matasa, kamar yadda rahoton Channels Tv ya bayyana a yau dinnan.
Salisu Ibrahim
Samu kari