Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Malamin addinin Islama a kasar Kenya ya magantu kan yadda zamantakewar aure yake, ya bayyana dalilansa na cewa kada mata su yiwa maza girki domin ba aikinsu ban
Sanatoci a wani zama sun samu sabani biyo bayan kawo batun rashin adalci a daukar ma'aikata da rundunar sojin Najeriya ta aiwatar a kwanakin baya. An kare taro
Tun bayan bullar cutar Korona nau'in Omicron, an samu kasashen da suka sanya wa baki takunkumi domin dakile shigar cutar kasashensu. Saudiyya ta dakatar da 14.
'Yan jam'iyyar APC sun koka kan yadda wasu 'yan cikin gida ke kokarin bata sunan jam'iyyar. Sun zargi cewa, wasu daga cikinsu 'yan PDP ne a cikin jam'iyyar APC.
Gwamnatin Najeriya ta amince a fara amfani da tsarin Network na 5G. Kamafoni uku ne aka zaba su fara amfani da tsarin na 5G ciiki har da MTN da Airtel a Najeriy
Majalisar wakilai a Najeriya ta gayyaci shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC kan batun kudaden da za a kashe a zaben fidda gwani kai tsaye da ke gaban
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta bayyana shirin ta na sanya wasu ka'idoji kan kafafen yada bidiyo da sauran masu kirkirar bayanai a yanar gizo..
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya bayyana irin shirin da ya yiwa sauran jam'iyyun siyasa a jihar idan zaben 2023 yazo. Ya ce, zai koya musu darasi mummun
Daraktan cibiyar NCDC mai kula da cututtuka masu yaduwa ya bayyana yadda cibiyar ke aiki a bayan fage don yakar cutar kwalara a Najeriya, inda ya bayyana alkalu
Salisu Ibrahim
Samu kari