Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Mawakin Davido ya bayyana dalla-dalla hanyoyin da za a bi wajen cike fom din tallafin marayu da ya kudurta ba gidajen marayu a kasar nan bayan tara masa kudi.
Wani sanata ya bayyana kwarin gwiwarsa game da ayyukan da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke yi a Najeriya, inda ya bayyana cewa, shugaban zai bar karagarsa da m
Gwamnatin jihar Sokoto ta dakatar da ayyukan 'yan sa kai a jihar bayan da 'yan bindiga suka addabi wasu yankunan jihar da harin daukar fansa. Gwamnati ta bayyan
Wata kotu a jihar Gombe ta daure wan hadimin Sanata Danjuma Goje saboda yin wani rubutun da bai dace ba a Facebook. An ki ba da belinsa har sai an sake zaman
Wani mutum ya ba da mamaki yayin da ya sayi gida mai daki hudu a kan kudi N416m ta yanar gizo. An yi tallan gidan ne ta yanar gizo, inda shi kuwa ya cire kudi
Gwamnatin Buhari ta bayyana bukatar daukar mataki kan yadda adadin 'yan Najeriya ke karuwa. Ta ce ya kamata a dauki mataki saboda wasu matsaloli da za su tasu.
'Yan bindiga da ake zargin tsagerun IPOB ne sun yi musayar wuta da sojojin Najeriya yayin da 'yan bindigar ke kokarin tursasa umarnin zaman gida na kungiyar IPO
Hukumar kwastam a jihar Katsina ta kame wata mota makare da kudade wanda ta ke zargin kudaden harkallar miyagun kwayoyi ne. Yanzu haka an kai kudin bankin CBN.
Gwamnatin Najeriya ta zargi kungiyar ESN da laifin hallaka wasu jami'an 'yan sanda tare da daukar bidiyo da kuma yada shi a kafafen sada zumunta. Gwamnati za ta
Salisu Ibrahim
Samu kari