Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Tsagin da ke biyayya ga tsohon gwamnan jihar Kano, Shekarau ya sake yin nasara kan tsagin Ganduje. Wannan ya faru a wata kotun Abuja yau Alhamis 13 ga wata.
Fitaccen dan jaridar nan Dele Momodu ya bayyana kudurinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP. A yanzu haka yana ganawa da shugaban jam'iyyar.
Wani jirgin saman Najeriya na kamfanin Arik da ya taso daga jihar Legas zuwa jihar Delta ya fadi a wani yankin jihar Delta bayan samun tangardan a yankin Asaba.
Wani kiyasin da aka yi ya bayyana yadda dakatar da Twitter ya jawo mummunan asarar tattalin arziki ga gwamnatin Najeriya. An ce kasar ta rasa biliyoyin a kai.
Gwamnatin tarayya ta ce akwai alherai da dama da ke kunshe da dakatar da kafar sada zumunta ta Twitter. Ministan Buhari ne ya fadi haka bayan dawo da Twitter.
'Yan Najeriya da dama sun yi martanin kan yadda gwamnatin Najeriya ta hakura ta cire dokar da ta saka na Twitter a kwanakin baya. 'Yan Najeriya sun magantu.
Gwamnatin Buhari ta amince da dage dokar Twitter da aka sanya a baya-bayan nan biyo bayan matsalar da aka samu na goge rubutun shugaban kasa Buhari na Najeriya.
Shugaban karamar hukuma a jihar Neja, ya bayyana yadda 'yan bindiga suka hallaka wasu mutane a masallaci, a wani yankin da yake shugabanta a jihar ta Neja.
Asirin wani mutum ya tonu yayin da aka kama shi da zargin cin hanjin 'yan adam a jihar Zamfara. An bayyana ta yadda aka yi aka kama shi da sauran mutanensa.
Salisu Ibrahim
Samu kari