Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirinta na fara aikin tashar makamashin nukiliya, ta ce za ta fara aikin nan ba da dadewa ba. Ta hada kai da kasashen da za ayi.
A wani sabon faifan bidiyo da @saintavenue_ent1 ya yada a Instagram, wata mata ta tambayi wani karamin yaro yayin da yake sharbar kuka. Ya bayyana dalili kukans
Yayin da ake ci gaba da gumurzu tsakanin Rasha da Ukraine, Ukraine ta nemi sojojin sa kai daga kasashen waje. 'Yan Najeriya sun nuna sha'awarsu ta taimakawa.
Shugaban kasar Ukraine, ya sake fitowa domin yi wa 'yan kasarsa bayani kan yadda Rasha ke kokarin lalata komai na tarihin kasar Ukraine a doron kasan duniya.
Gwamnatin Najeriya na iya shiga taskun karin kudin tallafin mai a daidai lokacin da farashin danyen mai ya tashi a kasuwar duniya. Farashi ya kai dala 112.7.
Wakilan kasashen biyu sun gana a kan iyakar Belarus da Ukraine don tattaunawa ta farko. An tattaro cewa babban makasudin taron shine tattauna tsagaita wuta.
Majalisar dattijai ta Najeriya ta amince da kudurin da ke neman ba 'yan takara masu zaman kansu damar tsayawa takara a zabukan kasar nan da wasu dokokin zabe.
IGP na 'yan sandan Najeriya ya bayyana damuwarsa kan 'yadda wasu jami'an 'yan sanda ke amfani da makamai ta hanyoyin da basu dace ba. Ya bayyana haka ne a Abuja
Bayan sanyawa sabuwar dokar zabe hannu, shugaba Buhari ya sake mika bukatarsa ga majalisar dokokin kasar nan, ya ce lallai yana bukatar a sake cire wani bangare
Salisu Ibrahim
Samu kari