Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Gajeren bidiyon da @gossipmilltv ya yada a Instagram ya fara ne daidai lokacin da wani dan Najeriya da ke tuka mota a bayan wani dan acaba da ke dauke da fasinj
Masu neman kujerar mataimakin shugaban jam'iyya na kasa za su biya Naira miliyan 10 yayin da sauran mukamai na shugabancin za su biya Naira miliyan 5 kowanne na
Malam Ibrahim Dahiru, Kwamandan Hisbah a jihar ne ya bayyana haka ga Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a Dutse ranar Talata. An kama su a gidan magajiya.
Hakan ne ya sa majalisar jihar ta bayyana kujerunsu a matsayin wadanda babu kowa a kai a zauren majalisar da ‘yan majalisar wakilai 15 na jam’iyyar APC suka hal
An tattaro cewa lamarin ya faru ne a ranar Juma’ar da ta gabata a cikin yankin da aka ce suna cikin rikici da bore bisa tsige wani shugabansu tare da daura wani
An yankewa dan sandan hukuncin ne bisa laifin satar wani karfen rodi, wanda kudinsa ya kai N6,000 a ranar da aka binne mahaifinsa da ya mutu, inji rahotanni.
Duk da cewa Kwankwaso ya bayyana cewa har yanzu bai sauya sheka zuwa jam’iyyar ta NNPP ba, ya ce kungiyarsa ta siyasa, National Movement, tuni ta shiga NNPP.
An tattaro cewa hatsarin ya afku ne a lokacin da wata mota kirar Toyota Carina mai lamba KTL 251QG, ta kwace a kusa da Nuhu Bamalli Polytechnic da ke Zaria.
Dan siyasa kuma mai rajin kare hakkin dan Adam, Sanata Shehu Sani a ranar Litinin, 14 ga watan Maris ya ziyarci shahararriyar hukumar Hisbah ta jihar Kano.
Salisu Ibrahim
Samu kari