Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Wata kotu mai zama a babban birnin tarayya Abuja ta bayyana cewa, bai kamata wani mamban jam'iyya ya kai karar jam'iyya gaban wata kotu ba. Ya bayyana dalili.
Al-Makura wanda ya yi gwamnan a jihar Nasarawa a tsakanin 2011 zuwa 2019, ya ce yana da dukkan abin da ya kamata na jagorancin jam’iyyar APC domin kawo sauyi.
A hukuncin da ta yanke, babbar kotun ta bayyana cewa ana bukatar masu rike da mukaman siyasa su yi murabus daga mukamansu ne kawai kwanaki 30 kafin zabe a kasar
Bello, wanda ya wakilci kujerar Buni ta CECPC a lokacin jinyar, ya ce kwamitin ya ziyarci Buni ne domin yi masa bayani kan al’amuran da suka shafi jam’iyyar APC
An kama shi ne a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke jihar Legas, sa’o’i kadan bayan da ya mika mulki ga magajinsa, Charles Soludo a hukumance, inji rah
Ya nemi gudunmawarsu ne domin cimma burinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa, Punch ta ruwaito. Ya bayyana haka a shafin Twitter a yau.
Kasancewar Misis Obiano ce ta tashi daga kujerar ta zuwa inda Misis Ojukwu take zaune, mutane da dama ciki har da ‘yan jarida sun dauka Mrs Obiano ce ta fara ka
Jajirtaccen dan sandan da aka dakatar kuma tsohon kwamandan hukumar leken asiri ta IRT, DCP Abba Kyari, wanda yanzu haka yake tsare a hannun hukumar NDLEA.
An mika wata takarda da ke tabbatar da wannan zargi zuwa Kotun Lardi na Amurka a ranar Laraba, 16 ga Maris, kamar yadda rahotanni suka tabbatar daga Amurka.
Salisu Ibrahim
Samu kari