Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnan jihar Anambra ya yi sabbin nade-nade a karo na biyu tun bayan rantsar dashi a matsayin gwamnan jihar a makon da ya gabata. An bayyana sunayen jami'an.
n tattaro cewa matasan sun jibge tayu a kan hanya inda suka far wa wasu da ba su ji ba ba su gani ba, lamarin da ya yi sanadin mutuwar wani mutum mai suna Dan A
Yakasai ya bayyana yadda ya sha fama wajen tallata jam'iyyar APC a kasar domin ganin ta kafa gwamnatin da za ta kawo sauyi ga miliyoyin 'yan Najeriya gabanin
A wata sanarwa da hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya fitar ta shafukansa na Facebook da Twitter, ya yada hotunan ayyukan da shugaban zai duba tare da kaddam
Jiga-jigan wadanda shugabannin jam’iyyar a unguwannin a karamar hukumar ne sun bayyana sauya sheka zuwa APC a karshen mako a lokacin da suka ziyarci gwamna.
Yanzun nan muke samun labarin faduwar wani jirgin sama kasar China, inda aka ce akalla mutane 133 ne ke cikinsa. Adadi da yawa ana kyautata zaton sun mutu.
Gwamna Badaru na jihar Jigawa ya bayyana yadda gwamnatocin baya suka bar ayyuka barkate ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kafin su sauka su bashi mulki a 2015.
Wannan ci gaban dai na zuwa ne a daidai lokacin da sojoji suka ci ga da kai hare-hare kan 'yan ta'addan da kuma fafatawa tsakanin mayakan ISWAP a jihar Borno.
Hadimin Buhari a fannin yada labarai, Bashir Ahmad ya yada hotunan lokacin da shugaban ke sauka daga jirgi jim kadan bayan isowarsa babban birnin tarayya..
Salisu Ibrahim
Samu kari