Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Kasancewar Misis Obiano ce ta tashi daga kujerar ta zuwa inda Misis Ojukwu take zaune, mutane da dama ciki har da ‘yan jarida sun dauka Mrs Obiano ce ta fara ka
Jajirtaccen dan sandan da aka dakatar kuma tsohon kwamandan hukumar leken asiri ta IRT, DCP Abba Kyari, wanda yanzu haka yake tsare a hannun hukumar NDLEA.
An mika wata takarda da ke tabbatar da wannan zargi zuwa Kotun Lardi na Amurka a ranar Laraba, 16 ga Maris, kamar yadda rahotanni suka tabbatar daga Amurka.
Zababben gwamnan Anambra, Charles Chukwuma Soludo, ya karbi ragamar mulkin jihar a matsayin sabon shugabanta. Charles Soludo dan jam'iyyar APGA a Anambra..
Matar Obiano ta gaurawa Bianca mari, inda ta zarge ta da cewa ba ta son mijinta ya zama Gwamna yayin da ta kira ta yar iska. Wannan lamari ya kawo rikici...
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamnai, Isa Ali Pantami, wanda ya karbi bakuncin tawaga daga TIkTok a Abuja ya bayyana hakan a jiya Laraba 16 ga watan Mari
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa Najeriya a 2021 ta samu sama da Naira tiriliyan 14.4 na kudin danyen mai daga kasashe daban-daban na duniya.
An sanya mai shari’a Muawiyah Baba Idris na babbar kotun birnin tarayya Abuja cikin jerin sunayen mutanen da ake tuhuma da aikata rashin da'a, rahoton Daily Tru
A kalla hudu daga cikin ‘yan ta’addan ne sojojin Operation Whirl Stroke (OPWS) da ke aiki na musamman a Benue suka kashe. Wasu da dama sun tsere daga sansanin.
Salisu Ibrahim
Samu kari