Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Ana tuhumar Kwamanda ne da zargin kalaman batanci ga gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje. An ba da sharuddan beli amma an sake duba batun a yanzu.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Dr AbubakarBukola Saraki da gwamnonin jihohin Sokoto da Bauchi, Aminu Tambuwal da Bala Mohammed sun gana a Abuja kan lamarin.
Yayin da ake fuskantar babban taron gangamin AAPC jam'iyyar ta fitar da jerin abubuwan da ya kamata masu kada kuri'a su tanada a ranar taron na gangami gobe.
Jam'iyyar APC ta fitar da jerin abubuwan da za su gudana a babbtaronta na gangami da ta shirya gudanarwa a ranar Asabar mai zuwa. Mun kawo muku jerin abubuwan.
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa, bai kamata a ka'ida hukumar zabe mai zaman kanta ta halarci taron gangamin jam'iyyar APC da aka shirya yi a ranar 26 ga Maris ba.
Wata ‘yar Najeriya mai suna Ogunsanya Oluwafunke Esther, ta bayyana a yanar gizo domin nuna farin cikinta kan kammala digirin farko da sakamako mafi kyau...
Shugaban majalisar dattawan ya ci gaba da cewa a jam’iyyar APC akwai uba kuma shugaban kasa da zai iya tabbatar da cewa jam’iyyar ta ci gaba da kasancewa a hade
Dan takarar mataimakin shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP a zaben 2019, Mista Peter Obi, ya bayyana sha’awarsa tsayawa takarar shugaban kasar Najeriya a za
Mutumin mai shekaru 44, duk da cewa yana da nakasa, ya kera tare da habaka wata wayar salula da ya kira Chelsea Mobile Mate 40 Pro kuma abin daukar hankali.
Salisu Ibrahim
Samu kari