Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Yanzun nan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da manyan daraktoci daga rukunin masana'antar Dangote a fadarsa da ke babban birnin tarayya Abuja, Najeriya.
Labarin da muke samu daga jihar Legas ya bayyana cewa, akalla mutum daya ne ya mutu yayin da wata tankar mai ta fadi ta fashe a wani yankin jihar ta Legas.
Jama'ar sun kunshi maza da mata da matasa, inda suka mamaye ofishin dauke da alluna da takardu na neman tsohon shugaban kasar ya shiga takarar shugaban kasa.
Rundunar hukumar NDLEA ta kama wasu da ake zargi da shirya bikin bushe-bushen kayan hayaki a babban birnin tarayya Abuja. An kama mutane kusan 100 inji majiya.
Malamin ya ce daya daga cikin wadanda yake magana akai ya fito daga Kudu maso Yamma yayin da dayan kuma dan Kudu maso Kudu ne, inji rahoton jaridar The Punch.
A karon farko dai 'yan Najeriya sun ga kalar abincin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kawo wa mutanen da suka halarci liyafar buda baki da ya shirya a Abuja
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar wata ganawa da wasu ministoci da shugabannin hukumomin tsaro a fadarsa da ke Abuja, inji rahotannin da muke samu.
Dakarun runduna ta musamman ta 21 dake garin Bama aa jihar Borno sun kama kasurgumin dan leken asiri da ake nema ruwa a jallo na 'yan ta'addar Boko Haram/ISWAP.
Yayin da ake ci gaba da jiran babban zaben 2023, jam'iyyun siyasa na ci gaba da bayyana farashin foma-foman taraka na kujeru mabambanta. Ga wasu daga ciki.
Salisu Ibrahim
Samu kari