Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Laraba, ta ki bayar da belin shugaban kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu.
Ministan Shari’a, Abubakar Malami da Ministan Harkokin Mata, Pauline Tallen sun halarci taron Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) na wannan makon a fadar Buhari
Wasu ‘yan bindiga sun kashe dangin shugaban karamar hukumar Ikwo ta jihar Ebonyi, Steve Orogwu, su uku a wani farmaki da suka kai gidansa basu same shi ba.
Alhaji Lai Mohammed, ministan yada labarai da al'adu, ya bukaci Facebook da sauran kafafen sada zumunta da su daina barin haramtacciyar kungiyar IPOB tana amfan
Wani mai fatan zama shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 mai zuwa, Adamu Garba, ya sayi fom din tsayawa takara bayan dogon cece-kuce kan sayen fom din takara.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC mai mulki, Sanata Bola Ahmed Tinubu, ya ce ba zai yi ritaya daga siyasa ba har sai ya zama shugaban Najeriya a 2023.
Ana zargin cewa wasu jami’an sojin Najeriya sun kai farmaki wurin da dalibai ke gudanar da zanga-zanga a garin Akure na jihar Ondo a ranar Talata 17 ga Mayu.
Adadin wadanda suka mutu sakamakon fashewar tulun iskar gas da ta afku a jihar Kano a ranar Talata ya karu zuwa tara, bayan fashewar tulun iskar gas a Kano.
Rundunar ‘yan sanda a Sokoto ta ayyana neman wadanda suka yi ikrarin kashe Deborah a wani faifan bidiyon da ya yadu a kafafen sada zumunta bayan kisan Deborah.
Salisu Ibrahim
Samu kari