Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya sanar da sake duba dokar hana fita ta sa'o'i 24 da aka kafa a jihar tun bayan tashin hankalin da ya biyo bayan z
‘Yan sanda a jihar Legas sun kama wasu mutane hudu da ake zargin sun yi wa wani David Imoh mai shekaru 38 kisan gilla ta hanyar kone shi a yankin Lekki Phase On
A yau ne tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau zai bayyana ficewarsa daga jam'iyyar APC mai mulki a kasar.
‘Yan Najeriya sun bukaci a nmewa wani injiniyan sauti mai suna David adalci, wanda wasu da ake zargin 'yan acaba ne suka yi masa duka tare da kona shi a unguwar
Murtala Kore, dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Dambatta a majalisar dokokin Kano, ya fasa sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa NNPP ta su sanata Kwankw
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Abubakar Atiku, ya ce dole ne duk wani sakon Twitter da ke shafinsa ya samu amincewarsa kafin a yada shi a duniya daga gareshi.
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki kauyen Kurmin Sata da ke da tazarar kilomita kadan daga Millennium City a karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna, Arewa maso Ya
Wasu ‘yan ta’adda sun kashe akalla manoma 7 da babban limamin masallacin Juma’a na garin Faru mai suna Malam Sani Akwala a ranar Asabar, a kauyen Dajin Danau da
Wasu matasa masu zanga-zanga a ranar Asabar, 14 ga watan Mayu, sun kona tare da lalata wasu coci biyu karkashin jagorancin Bishop din darikar Katolika na Sokoto
Salisu Ibrahim
Samu kari