Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Hakimin Karfi da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano, Abdulyahyah Ilo da aka sace ya samu ‘yanci daga hannun wadanda suka yi garkuwa da shi a makon da ya wuce
Tsohon soja mai jini a jika, kuma tsohon dogarin shugaban mulkin soja marigayi Janar Sani Abacha ya bayyana abu na farko da zai fara yi idan ya zama shugaban ka
Hedikwatar tsaro ta najeriya a jiya ta ce ‘yan ta’addan Boko Haram 53,262 ne suka mika wuya ya zuwa ranar 16 ga watan Mayu, rahoton Daily Trust ya tattaro.
Wani dan takarar gwamnan jihar Delta a karkashin jam’iyyar APC Amb Uba A. Michael ya gamu da mumunan hatsarin mota a hanyar filin jirgin sama da ke kusa da gari
Rundunar ta yabawa jama’a kan yadda suke ci gaba da baiwa sojoji da sauran jami’an tsaro goyon baya da hadin kai a yakin da suke yi da aikata laifuka a kasar.
Dakarun sojin Najeriya da ke aiki da Operation Hadin Kai, sun kashe wani kasurgumin kwamandan Boko Haram Abubakar Sarki a dajin Sambisa, da ke Yuwe a karamar hu
Boko Haram dai kungiya ce ta ta'addanci da ta shahara a Najeriya da kasashen nahiyar Afrika makwabta, inda ta yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama da kuma salwa
An shiga tashin hankali a karamar hukumar Ojo da ke jihar Legas kan yunkurin da ‘yan sanda ke yi na tilasta dokar gwamnatin jihar ta hana acaba a wasu yankunan
A halin yanzu dai wani rikici ya sake kunno kai a APCn jihar Kano, yayin da rahotanni ke cewa dan takarar mataimakin gwamna Murtala Sule Garo da Ganduje ya zaba
Salisu Ibrahim
Samu kari